Bubacarr Bah

Bubacarr Bah, masani ne ɗan ƙasar Gambia kuma shugaban Kimiyyar Bayanai a Cibiyar Nazarin Lissafi ta Afirka (AIMS). Mataimakin farfesa ne a Jami'ar Stellenbosch kuma memba na majalisar ba da shawara ta waje ta fasaha ta Google.


Developed by StudentB